Lisabi Grammar School
Wata Babbar makaranta ce a ogun state a najeriya
Lisabi Grammar School (LGS) babbar makarantar sakandare ce ta jama'a a jihar Ogun, Najeriya. Yana nan a Idi Aba, Abeokuta. Makarantar ta fara aiki a shekarar 1943, kuma tana daya daga cikin tsofaffin makarantu a jihar Ogun.
Lisabi Grammar School | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | makaranta da secondary school (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1943 |
lgs.com.ng |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.