Lina Khelif (an haife ta a ranar 27 ga watan Janairu shekarar 1997) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Faransa-Algeriya wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Toulouse da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Aljeriya . Ta fafata a Algeria a gasar cin kofin Afrika ta mata ta shekarar 2018, inda ta buga wasanni biyu.

Lina Khalifa
Rayuwa
Haihuwa Lyon, 27 ga Janairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Faransa
Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta

gyara sashe


Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Samfuri:Algeria squad 2018 Africa Women Cup of Nations