Lina Chebil (Arabic; [1] an haife ta a ranar 19 ga watan Yulin shekara ta 2005) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Tunisia wacce ke buga wa ASF Sousse da tawagar ƙasar Tunisia .

Lina Chebil
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuli, 2005 (18 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ayyukan kulob din gyara sashe

Chebil ya buga wa Sousse wasa a Tunisia . [1]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Chebil ya buga wa Tunisiya kwallo a matakin manya, ciki har da nasarar sada zumunci 4-0 a kan Hadaddiyar Daular Larabawa a ranar 6 ga Oktoba 2021.[2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "المنتخب التونسي لكرة القدم النسائية : قائمة اللاعبات المدعوات لمواجهتي الامارتا و الهند". arriadhia.net (in Larabci). 1 June 2021. Retrieved 7 August 2021. Cite error: Invalid <ref> tag; name "a" defined multiple times with different content
  2. "Match Report of United Arab Emirates vs Tunisia - 2021-10-06 - FIFA Friendlies - Women". Global Sports Archive. Retrieved 8 November 2021.