Lesego D. Duduetsang Radiakanyo (an haife ta a ranar 27 ga watan Yuni 1999)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Motswana wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan gaba a kulob ɗin Double Action da ƙungiyar mata ta ƙasar Botswana.[2][3] [4]

Lesego Radiakanyo
Rayuwa
Haihuwa 27 ga Yuni, 1999 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Kasar Botswana-
Double Action Ladies Football Club (en) Fassara-
 

Manazarta gyara sashe

  1. "Lesego Radiakanyo Stats". FBRef. Retrieved 24 February 2022.
  2. "Botswana touring Slovakia ahead of Banyana clash". Samuel Ahmadu. Goal. 6 August 2019. Retrieved 5 September 2021.
  3. "Malabo King FC one step closer to CAF Women's Champions League". The Nambian. 15 August 2021. Archived from the original on 5 September 2021. Retrieved 5 September 2021.
  4. "COSAFA Women's Championship: Botswana name provisional squad". Kick442. 16 October 2020. Archived from the original on 24 February 2022. Retrieved 5 September 2021.