Les beaux jours de Shehrazade (Turanci: The Beautiful Days of Sheherazade, Larabci: Ayyaam Chahrazad al-Hilwa) fim ɗin Moroko ne da aka shirya shi a shekarar 1982 wanda Mostafa Derkaoui ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2][3] An nuna shi a bikin nuna fina-finai na ƙasar Morocco karo na ɗaya da aka gudanar a Rabat.[4]

Les beaux jours de Shehrazade
Asali
Lokacin bugawa 1982
Asalin harshe Moroccan Darija (en) Fassara
Ƙasar asali Moroko
Characteristics

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Kungiyar masu shirya fina-finai na fuskantar kalubale na zaɓar wani batu da za a yi fim. Bayan doguwar tattaunawa, sai suka gama sasantawa da labarin wani mawakin cabaret.[5][6]

'Yan wasa

gyara sashe
  • Abdulwahab Doukali
  • Naima Lamcharki
  • Mariam Fakhr Eddine
  • Farid Belkahia

Manazarta

gyara sashe
  1. "Africiné - Beaux jours de Shéhérazade (Les)". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-20.
  2. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  3. Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7.
  4. "jurynat7". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-20.
  5. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-20.
  6. Armes, Roy (2005). Postcolonial Images: Studies in North African Film (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-21744-8.