Leletu Skelem
Leletu Skelem (an haife shi a ranar sha biyu 12 ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya buga wasan ƙarshe a ƙungiyar Premier ta Afirka ta Kudu Maritzburg United a matsayin ɗan wasan tsakiya .
Leletu Skelem | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Afirka ta kudu, 12 Mayu 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Rayuwar farko
gyara sasheSkelem ya girma a Mthatha, Gabashin Cape . Duk da nuna fifiko ga wasan kurket da kuma yin iyo a lokacin ƙuruciyarsa amma ya zaɓi ya ci gaba da sana'ar ƙwallon ƙafa bayan mahaifinsa ya saya masa kwafi na 1996 Bafana Bafana kit. [1]
Sana'a
gyara sasheBayan an gan shi yana taka leda a Afirka ta Kudu a matakin ƙasa da 20, Skelem ya rattaba hannu kan Stellenbosch a cikin 2018. [2] Ya zira kwallaye biyu a wasanni na 26 na Stellenbosch a cikin kakar 2018 – 19, [3] yayin da aka ciyar da kulob din zuwa gasar Premier ta Afirka ta Kudu a matsayin zakarun rukunin farko na kasa . [4]
A watan Agusta 2021, Skelem ya rattaba hannu kan Maritzburg United . [5]
Girmamawa
gyara sashe- Stellenbosch
- Ƙungiyar Farko ta Ƙasa : 2018-19 [6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ name="auto1">Ndebele, Sihle (23 October 2020). "Bafana jersey instilled love for football in Skelem". SowetanLIVE (in Turanci). Retrieved 15 February 2021.
- ↑ name="auto1">Ndebele, Sihle (23 October 2020). "Bafana jersey instilled love for football in Skelem". SowetanLIVE (in Turanci). Retrieved 15 February 2021. class="citation web cs1" data-ve-ignore="true" id="CITEREFNdebele2020">Ndebele, Sihle (23 October 2020). "Bafana jersey instilled love for football in Skelem". SowetanLIVEclass="reference-accessdate">. Retrieved 15 February 2021.
- ↑ Leletu Skelem at Soccerway. Retrieved 15 February 2021.
- ↑ Ditlhobolo, Austin (5 May 2019). "Stellenbosch promoted to PSL". Goal. Retrieved 15 February 2021.
- ↑ "Skelem joins Maritzburg United".
- ↑ name="auto">Ditlhobolo, Austin (5 May 2019). "Stellenbosch promoted to PSL". Goal. Retrieved 15 February 2021.Ditlhobolo, Austin (5 May 2019). "Stellenbosch promoted to PSL". Goal. Retrieved 15 February 2021.