Lehlohonolo Carreca Nonyane (an haife shi a ranar 7 ga watan Disamba shekara ta 1986) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu, wanda a halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar Premier ta Afirka ta Kudu Baroka a matsayin mai tsaron baya . [1] [2]

Lehlohonolo Nonyane
Rayuwa
Haihuwa 7 Disamba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
United FC (en) Fassara2009-2010130
Jomo Cosmos F.C. (en) Fassara2010-2014579
Mpumalanga Black Aces F.C. (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. Lehlohonolo Nonyane at Soccerway
  2. Lehlohonolo Nonyane at National-Football-Teams.com