Le Gouverneur General de l'ile Chakerbakerben
Le Gouverneur General de l'ile Chakerbakerben (Turanci: The Governor of Chakerbakerben Island ) wani fim ne da aka shirya shi a shekarar 1980 na Morocco wanda Nabyl Lahlou ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2][3][4][5][6]
Le Gouverneur General de l'ile Chakerbakerben | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1980 |
Asalin harshe |
Moroccan Darija (en) Faransanci |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy drama (en) |
During | 96 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Nabyl Lahlou |
Marubin wasannin kwaykwayo | Nabyl Lahlou |
'yan wasa | |
Samar | |
Editan fim | Lahcen Khabbaz (en) |
Takaitaccen bayani
gyara sasheAl Gharbi yana aiki a gidan waya na aikin jarida. Wata rana, ya sami sako game da tsibirin da gwamnansa ya bace.
'Yan wasa
gyara sashe- Nabyl Lahlou
- Fu'ad Dziri
- Mohammed Miftah
- Noureddine Bikr
Manazarta
gyara sashe- ↑ ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-16.
- ↑ Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
- ↑ Orlando, Valérie K. (2011-05-05). Screening Morocco: Contemporary Film in a Changing Society (in Turanci). Ohio University Press. ISBN 978-0-89680-478-4.
- ↑ Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7.
- ↑ Brière, Jean-François (2008-01-01). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-8111-4250-6.
- ↑ Carter, Sandra Gayle (2009-08-16). What Moroccan Cinema?: A Historical and Critical Study, 1956D2006 (in Turanci). Lexington Books. ISBN 978-0-7391-3187-9.