Leïla Bahira (ya mutu a ranar 20 ga watan Afrilun shekarar 2021) ta kasan ce Yar siyasan Tunisiya ne kuma alkali. Ta kuma yi aiki a matsayin Sakatariyar Harkokin Wajen Ministan Harkokin Wajen Tunusiya Othman Jerandi, tana mai lura da lamuran Afirka da Larabawa daga 2013 zuwa 2014.

Leïla Bahria
Rayuwa
Haihuwa 1954
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa 20 ga Afirilu, 2021
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da magistrate (en) Fassara

Manazarta gyara sashe