Lawal Yahaya Gumau
Dan siyasar Najeriya
Lawal Yahaya Gumau (an haifeshi a ranar 26 ga watan Agustan shekarar, alif ɗari tara da sittin da takwas 1968) dan majalisar dattijai ne na tarayyar Najeriya daga jihar Bauchi, kuma wakilin majalisar wakilai mai wakilai biyu wanda ke wakiltar mazaɓar Toro. Ya samu ƙuri’un da sukakai dubu ɗari da sha tara da ɗari hudu da tamanin da tara 119,489 don kayar da abokin karawarsa, Ladan Salihu na jam’iyyar Peoples Democratic Party, wanda ya samu kuri’u 50,256 don lashe zaben majalisar dattijai na Bauchi ta kudu sakamakon zaben tsohon Sanata Sanata Wak Wakili. Sannan shine kadai dan takaran da mutanen toro suka zaba har sau 3. [1][2][3][4][5]
Lawal Yahaya Gumau | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Bauchi South
ga Maris, 2018 - ga Yuni, 2023 ← Malam Wakili District: Bauchi South
ga Yuni, 2015 - ga Maris, 2018 District: Bauchi South
ga Yuni, 2011 - ga Yuni, 2015 District: Bauchi South | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Bauchi, 26 ga Augusta, 1968 (56 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Aiki
gyara sasheYana taimakan matasa ta hanyan sama musu aikin yi da kuma basu ilimi.[6]
Manazrta
gyara sashe- ↑ "Hon. Gumau Yahaya biography, net worth, age, family, contact & picture". Manpower.com.ng. 1968-08-26. Retrieved 2020-01-08.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-03-08. Retrieved 2020-01-05.
- ↑ "Bauchi bye-election: Lawal-Yahaya Gumau wan go senate to make Buhari president for life - BBC News Pidgin". Bbc.com. Retrieved 2020-01-08.
- ↑ Michael, Ishola (2019-04-19). "BREAKING: Senator Gumau receives certificate of return after legal tussle » Latest News » Tribune Online". Tribuneonlineng.com. Retrieved 2020-01-08.
- ↑ rhttps://m.guardian.ng/politics/im-not-buharis-governors-anointed-candidate/amp/
- ↑ https://tribuneonlineng.com/bauchi-youths-commend-senator-gumau/