Lassana Coulibaly an haife shi 10 Afrilu 1996 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga gasar league na Serie A, a ƙungiyar Salernitana da ƙungiyar ƙasa ta Mali.[1]

Lassana Coulibaly
Rayuwa
Haihuwa Mali, 10 ga Afirilu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta Mali-
SC Bastia (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 25
Nauyi 77 kg
Tsayi 183 cm
Lassana Coulibaly

Aikin kulob/Ƙungiya

gyara sashe

Coulibaly samfurin matasa ne daga Bastia. Ya fara buga gasar Ligue 1 a ranar 8 ga Agusta 2015 da Rennes. Ya maye gurbin François Kamano a lokacin hutun lokacin a kaci 2-1 a gida. Makonni biyu bayan haka, ya ci kwallonsa ta farko a gasar La Liga da Guingamp.[2]

A ranar 10 ga watan Yuli 2018, Coulibaly ya shiga kungiyar Rangers ta Scotland a kan lamuni na tsawon lokaci daga Angers.[3][4]

Ayyukan kasa

gyara sashe
 
Lassana Coulibaly

An kira Coulibaly zuwa tawagar 'yan kasa da shekara 20 ta Mali a gasar Toulon ta 2016, kuma ya fara buga wasansa na farko a cikin rashin nasara da ci 1-0 a hannun 'yan wasan Jamhuriyar Czech. Ya buga wasan sana farko a babban tawagar kasar Mali a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka da suka yi da Benin da ci 5–2 2017 a ranar 4 ga Satumba 2016.[5]

Kididdigar sana'a/Aiki

gyara sashe

Ƙasashen Duniya

gyara sashe
As of matches played on 15 July 2019[6]
Fitowa da burin tawagar ƙasa da shekara
Tawagar kasa Shekara Aikace-aikace Buri
Mali 2016 3 0
2017 5 0
2018 3 0
2019 8 0
Jimlar 19 0

Manazarta

gyara sashe
  1. Festival International Espoirs::: Les rencontres du Festival".www.festival-foot-espoirs.com Archived from the original on 4 February 2017. Retrieved 6 April 2018.
  2. Bastia vs. Rennes - 8 August 2015-Soccerway". soccerway.com. Retrieved 29 August 2015.
  3. Rangers: Lassana Coulibaly&Sadiq Umar join Steven Gerrard's team". BBC Sport. BBC. 10 July 2018.
  4. Bastia vs. Guingamp l-22 August 2015-Soccerway". soccerway.com. Retrieved 29 August 2015.
  5. Football, CAF - Confederation of African. "CAF-Competitions-Q CAN 2017-Match Details". www.cafonline.com. Retrieved 6 April 2018.
  6. Samfuri:NFT

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe