Land of Dreams (1993 fim)
Land of Dreams (Larabci: أرض الاحلام, Ard el ahlam) ne a shekarar 1993 a Masar comedy fim mai ba da umarni Daoud Abdel Sayed.[1] An zaɓi fim ɗin a matsayin shigarwar Masar don bada kyautar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 67th Academy Awards, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba. [2]
Land of Dreams (1993 fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1993 |
Asalin suna | أرض الأحلام |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Daoud Abdel Sayed |
'yan wasa | |
Faten Hamama (en) | |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Specialized websites
|
Yan wasa
gyara sashe- Faten Hamama a matsayin Nargis
- Yehia El-Fakharany a matsayin Raouf
- Hesham Selim a matsayin Magdi (son)
- Ola Rami a matsayin Ƴata
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Land of Dreams". Doha Film Institute. Retrieved 27 September 2015.
- ↑ Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences