Lamin Jawo (an haife shi a ranar 15 ga watan Maris 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke buga wa kulob din Czech Mladá Boleslav wasa. [1] [2]

Lamin Jawo
Rayuwa
Haihuwa Banjul, 15 ga Maris, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ACR Siena 1904 (en) Fassara31 ga Janairu, 2017-30 ga Yuni, 2017
FC Vysočina Jihlava (en) Fassara29 ga Janairu, 2019-21 ga Janairu, 2020
FC Zlín (en) Fassara21 ga Janairu, 2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Sana'a gyara sashe

Aikin kulob gyara sashe

Bayan gwaji a ƙungiyar Vysočina Jihlava a cikin watan Janairu 2019, kulob din ya sanar a ranar 29 ga watan Janairu, cewa dan wasan ya sanya hannu kan kwantiragi har zuwa Yuni 2020.[3] A ranar 21 ga watan Janairu 2020, kulob din Fastav Zlín na Czech ya saye sa kyauta, inda ya rattaba hannu kan yarjejeniyar shekaru uku. [4] A ranar 22 ga watan Janairu 2023, kulob din Czech First League Mladá Boleslav ya saye shi kyauta, inda ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru uku. [5]

Manazarta gyara sashe

  1. Lamin Jawo at Soccerway. Retrieved 15 January 2017.
  2. "Lamin Jawo" . Tutto Calciatori . Retrieved 15 January 2017.
  3. "Lamin Jawo podepsal kontrakt v FCV" . fcvysocina.cz . 29 January 2019.
  4. "DO ZLÍNA PŘICHÁZÍ GAMBIJSKÝ ÚTOČNÍK LAMIN JAWO: „MÉ NEJVĚTŠÍ PŘEDNOSTI? RYCHLOST A TECHNIKA." " . fcfastavzlin.cz . 21 January 2020.
  5. "Gambijec Lamin Jawo posílil Mladou Boleslav" . sport.cz (in Czech). Czech News Agency . 22 January 2023.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Lamin Jawo at WorldFootball.net