Lamin Bunja Jawneh (an haife shi a ranar 31 ga watan Oktoba 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gambia wanda ya buga wa Phoenix Rising FC wasa na ƙarshe a gasar USL Championship.

Lamin Jawneh
Rayuwa
Haihuwa Banjul, 31 Oktoba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Atlanta United 2 (en) Fassara-
Atlanta United 2 (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11

Sana'a gyara sashe

Jawneh ya shafe lokaci tare da kungiyoyin NPSL Inter Nashville[1] da SGFC Eagles Maryland, kafin ya koma kungiyar Ialysos ta Girka bayan gwaji tare da kulob din.[2][3] [4]

A ranar 23 ga watan Janairu 2020, Jawneh ya rattaba hannu tare da ƙungiyar USL Championship Atlanta United 2.[5]

A ranar 22 ga watan Yuni 2022, Jawneh ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Phoenix Rising FC akan kwantiragin kwanaki 25.[6] A ranar 14 ga watan Yuli, an tsawaita kwantiragin Jawneh har zuwa karshen kakar wasa ta 2022.[7] A ranar 21 ga watan Oktoba, Phoenix Rising ta sanar da cewa sun ƙi zaɓin kwangilar 2023 na Jawneh. [8]

Manazarta gyara sashe

  1. "National Premier Soccer League" . npsl.bonzidev.com .
  2. "Atlanta United 2 signs Lamin Jawneh from American Family Insurance Dream Tryouts | Atlanta United FC" .
  3. "VIDÉO | Un joueur de D3 grecque marque un but victorieux après un sprint de 90 mètres" . Communes, régions, Belgique, monde, sports – Toute l'actu 24h/24 sur Lavenir.net .
  4. "Il prend le ballon ici et va marquer de l'autre côté" . March 29, 2019 – via www.lematin.ch.
  5. "Atlanta United 2 signs Lamin Jawneh from American Family Insurance Dream Tryouts" . atlutd.com . Atlanta United. 23 January 2020. Retrieved 29 March 2020.
  6. Minnick, Jason (June 22, 2022). "Rising Signs Forward Lamin Jawneh" . phxrisingfc.com . Retrieved June 22, 2022.
  7. M/innick, J. "Rising Extends Forward Lamin Jawneh Through the End of the 2022 Season" . PHXRisingFC.com . Retrieved 21 October 2022.
  8. Minnick, J. "Rising Declines 2023 Options on Richmond Antwi and Lamin Jawneh" . PHXRisingFC.com . Retrieved 21 October 2022.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Lamin Jawneh at USL Championship