Laia Aleixandri López (an haife ta 25 ga Agusta 2000) ƙwararriyar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Sipaniya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FA ta Manchester City da kuma ƙungiyar mata ta Spain.[1]

Laia Aleixandri
Rayuwa
Haihuwa Santa Coloma de Gramenet (en) Fassara, 25 ga Augusta, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Atlético de Madrid Femenino (en) Fassara-
FC Barcelona Femení (en) Fassara-
  Spain women's national association football team (en) Fassara-
  FC Barcelona-
Manchester City F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 4
Nauyi 55 kg
Tsayi 1.7 m

A cikin Janairu 2020, UEFA ta nada ta a matsayin ɗayan 10 mafi kyawun ƴan wasa matasa a Turai.[2]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Aleixandri ta wakilci Spain a gasar cin kofin duniya ta mata ta 2016 FIFA U-17 da 2018 FIFA U-20 World Cup.[1] Ta yi babban wasanta na farko a ranar 17 ga Mayu 2019 a wasan sada zumunci da Kamaru. Ta ci kwallonta ta farko a duniya a waccan wasan.

Ragar kasa da kasa gyara sashe

No. Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1. 17 Mayu 2019 Estadio Pedro Escartín, Guadalajara, Spain Cameroun 4–0 4–0 Wasan nuni
2. 16 Satumba 2021 Tórsvøllur, Tórshavn, Faroe Islands Faroe Islands 10–0 10–0 Cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta mata ta 2023 - UEFA Rukunin B

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Laia Aleixandri, el muro de La Rojita" [Laia Aleixandri, the wall of La Rojita] (in Sifaniyanci). Diario AS. 21 August 2018. Retrieved 25 October 2021.
  2. "Ten for the future: UEFA.com's women players to watch for 2020". UEFA. 2 January 2020. Retrieved 2 May 2021.