Lagos Central

majalisar dattawa a Najeriya

Lagos Central Senatorial District a jihar Legas, Najeriya ta kunshi kananan hukumomin Apapa, Eti-Osa, Legas Island, Legas Mainland, da Surulere. Sanata mai wakiltar yankin a halin yanzu shine Wasiu Sanni na jam'iyyar All Progressives Congress, wanda aka zaba a 2023.

Lagos Central
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaLagos

Manazarta gyara sashe