Ladan Mostofi
Ladan Mostofi ( Persian , an haife shi a ranar 17 ga watan Nuwamban, shekara ta 1972, Tonekabon ) 'yar fim din kasar Iran ce. Matarsa, Shahram Asadi direkta ce kuma 'yar fim a Iran. Ta fara aikinta ne da yin wasa a fim din The Fateful Day a shekara ta 1994 kuma sananiya ce sosai bayan ta taka rawa a cikin Lokacin Damuwa a shekara ta 2002. Daga shekara ta 1994, Mostofi ta fito a fina-finai daban-daban da jerin talabijin.
Ladan Mostofi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tonekabon (en) , 1972 (51/52 shekaru) |
ƙasa | Iran |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Shahram Assadi (en) |
Karatu | |
Harsuna | Farisawa |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm2191478 |
Ta lashe kyautar 'yar wasa mafi kyau a karo na uku na Eurasia International Film Festival, Almaty, Kazakhstan, a shekara ta 2006.
Fina-finai
gyara sashe- Ranar farin ciki (1994)
Duba kuma
gyara sashe- Cinema na Persia