Laburaren Ƙasa na Kamaru, shine ɗakin karatu na ƙasar Kamaru (Bibliothèque nationale du Cameroun). An kafa shi a cikin shekarar 1966 kuma yana cikin Yaoundé. [1]

Laburaren Kasar Kamaru
Bayanai
Suna a hukumance
Bibliothèque nationale du Cameroun
Iri national library (en) Fassara
Ƙasa Kameru
Tarihi
Ƙirƙira 1966


A cewar Majalisar Dinkin Duniya, ya zuwa shekarar 2010 kusan kashi 71 cikin 100 na manya 'yan Kamaru sun yi karatu.[2]

Duba kuma

gyara sashe
  • Adabin Kamaru
  • Taskar kasa ta Kamaru
  • Jerin dakunan karatu na kasa

Manazarta

gyara sashe
  1. "Yaoundé, Cameroon". Archived from the original on 2012-09-07. Retrieved 2023-05-07.
  2. "Adult literacy rate, population 15+ years (both sexes, female, male)" . UIS.Stat . Montreal: UNESCO Institute for Statistics . Retrieved 25 August 2017.

Bibliography

gyara sashe

.Marcel Lajeunesse, ed. (2008). "Cameroun". Les Bibliothèques nationales de la francophonie (PDF) (in French) (3rd ed.). Bibliothèque et Archives nationales du Québec. OCLC 401164333.

.Charles Kamdem Poeghela (2011). "Où en seront les bibliothèques camerounaises dans dix ans?". Bulletin des bibliothèques de France (6). . (Brief mention of the library in national context)