Labule

Sutura ce ana amfani da ita don shamake haske

Labule sutura ce wadda ake amfani da ita wajen rufe haske daga ketowa a cikin ɗaki. Ana amfani da labule wajen kare abubuwa 3 kamar haske, sanyi da kuma ƙura, duk ana sakin labule a ɗaki don waɗannan abubuwan. Sai kuma a yayin da aka buɗe ƙofar ɗaki idan ba'a so a barta a wangale sai a saki labule don a suturta ɗakin.[1][2]

Labule
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na linens (en) Fassara da hanging (en) Fassara
Kayan haɗi textile (en) Fassara
Has contributing factor (en) Fassara rana

Manazarta gyara sashe

  1. "interior decoration". Britannica. Retrieved 2 January 2024.
  2. Bane, Deklyn (2 January 2024). "The History of Curtains and Drapery Through the Ages". SBFabrics (in Turanci). Retrieved 2 September 2019.