L'Absence fim ne na 2009 na ƙasar Senegal.

L'Absence
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Faransa da Gine
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mama Keïta
Marubin wasannin kwaykwayo Mama Keïta
'yan wasa
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Bayan bajinta da ya nuna a karatunsa a sa'ilin da bai nan kusan tsawon shekaru 15, Adama, matashi masanin kimiyyar ƙere-ƙere, ya garzaya zuwa Senegal, kasarsa ta haihuwa, lokacin da aka aika masa sakon waya yana cewa kakarsa ba ta da lafiya sosai. Dan takaitaccen zamansa ya farfado da zamantakewar danginsa wanda kaman an manta da shi.

Fim din ya nuna ilimin darekta Mama Keita da ɗaliban Afirka da ke karatu a kasashen waje yayin da zama 'yan kallo dangane talauci da tashin hankali a Afirka.

Kyauta gyara sashe

  • Fespaco 2009

Yan wasa gyara sashe

Manazarta gyara sashe

[dead link]