Kyautar Fina-finai ta Ghana ta 2016

2016 Ghana Movie Awards bikin bayar da kyautuka ne na shekara-shekara da ake ba wa jarumai maza da mata a shekarar bita bisa yadda suka taka rawar gani a fina-finai daban-daban da suka fito. An gudanar da bikin bayar da lambar yabo ta fim ɗin Ghana na shekarar 2016 a otal ɗin Kempinski.[1]

Kyautar Fina-finai ta Ghana ta 2016
Awards (en) Fassara
Bayanai
Harsuna Turanci
Ƙasa da aka fara Ghana
Ranar wallafa 2016

Manazarta

gyara sashe
  1. "2016 Ghana Movie Awards Winners-See The Full List HERE » GhBase•com". GhBase•com (in Turanci). 2016-12-05. Archived from the original on 2018-11-16. Retrieved 2018-11-16.