Kwanarya Unguwa ce dake cikin garin Katsina nan bayan unguwar Masanawa dake kan babban titin Alkali Ibrahim Maikaita Road, Katsina, Jihar Katsina.

Manazarta

gyara sashe