Kwanar Dangora Mazaɓa ce da ke yamma maso kudancin jihar Kano, garin yana a cikin ƙaramar hukumar Kiru ta Jihar Kano wanda ke ƙarƙashin masarautar Karaye. Sannan garin yana da al'umma masu yawa da kuma san zaman lafiya da juna.

Manazarta

gyara sashe