Kwalejin Larabci da Nazarin Shari'ar Muslunci ta Jihar Kwara
Kwalejin Larabci da Nazarin Shari'ar Musulunci ta Jihar Kwara da ke Ilorin , Gwamnatin Jihar Kwara ce ta kafa ta a wani aiki a shekara ta 1992. [1] Kwalejin na ɗaya daga cikin 4 waɗanda ke da alaƙa da Jami'ar Bayero da ke Kano, Nijeriya. [2]
Kwalejin Larabci da Nazarin Shari'ar Muslunci ta Jihar Kwara | |
---|---|
Founded | Satumba 1992 |
Classification |
|
Tarihi
gyara sasheAl’ummar musulmin jihar ne suka kafa kwalejin koyar da larabci da shari’ar Musulunci ta jihar Kwara don samar wa kwalejin da sauran cibiyoyi makamantansu wurin samun fasahar ƙere-ƙere da ilimin addinin Musulunci. [3]
A ranar 7 ga watan Satumban shekara ta 2020 Hukumar Kula da Ilimin Fasaha (NBTE) ta amince da kwalejin don fara shirin difloma na ƙasa (ND).[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://kwaracails.com/index.php/welcome
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-10-30. Retrieved 2021-05-31.
- ↑ Kwara State College of Islamic and Legal Studies Finelib
- ↑ "NBTE Approves Kwara College For National Diploma Programme". Geeky Nigeria (in Turanci). 2020-09-07. Retrieved 2020-09-07.