Kwalejin Koyon Shugabanci da Mu'amala ta Ningi

Kwalejin Koyon Shugabanci da Mu'amala ta Ningi wata babbar makaranta ce ta koyar da harkokin mulki wadda ta kasance mallakin gwamnatin jihar Bauchi . Kwalejin an gina ta ne a garin Ningi, karamar hukumar Ningi, a jihar Bauchi, Najeriya. [1]

Kwalejin Koyon Shugabanci da Mu'amala ta Ningi
Bayanai
Iri jami'a

Rassan Koyo gyara sashe

Waɗannan su ne sassan da ake da su a cikin CASS Ningi: [2]

  • Ilimin Shugabantar Jama'a
  • Ilimin Hulda da al'umma
  • Karatun Kananan Hukumomi
  • Fasaha da Gudanarwa na ofis
  • Laburare da Kimiyyar Bayanai
  • Laburare da Kimiyyar Bayanai
  • Ilimin Akawu
  • Banki da Kudi
  • Gudanar da Kasuwanci da Tattali

Manazarta gyara sashe