Kwalejin Kimiyyar ta Tarayya, Damaturu
Kwalejin Kimiyya ta Tarayya,vDamaturu babbar makarantar gwamnatin tarayya ce dake garin Damaturu a jihar Yobe, Najeriya. Shugaban riƙo a halin yanzu shine Usman M. Kallamu.[1]
Kwalejin Kimiyyar ta Tarayya, Damaturu | ||||
---|---|---|---|---|
higher education (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1992 | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Shafin yanar gizo | fedpodam.edu.ng | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Yobe | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Damaturu |
Tarihin Kafata
gyara sasheKwalejin an kafa a shekarar 1992.[2]
Kwasa-kwasai
gyara sasheAna kwasa-kwasai a kwalejin kamar haka;[3][4]
- Marketing
- Electrical/Electronic Engineering
- Statistics
- Urban and Regional Planning
- Office Technology and Management
- Science Laboratory Technology
- Electrical/Electronic Engineering Technology
- Surveying and Geo-Informatics
- Computer Science
- Public Administration
- Mechanical Engineering Technology
- Computer Engineering
- Estate Management and Valuation
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Boko Haram: Our students enrolment has doubled – Rector Fedpoly Damaturu". Daily Trust (in Turanci). 19 April 2019. Retrieved 2021-09-05.
- ↑ "About". fedpodam.edu.ng. Retrieved 2021-09-05.
- ↑ "FEDPODAM". www.fedpodam.edu.ng. Archived from the original on 2024-06-06. Retrieved 2021-09-05.
- ↑ "Official List of Courses Offered in Federal polytechnic, Damaturu (DAMATURUPOLY) - Myschool". myschool.ng (in Turanci). Retrieved 2021-09-05.