Kwalejin Kimiyya da Fasaha, Ile-Ife
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Ile-Ife, wacce a da ita ce Kwalejin Turanci ta Universal, babbar jami’a ce mai zaman kanta, wacce ke a tsohon garin Ile Ife, Jihar Osun.[1] Rahmon Adedoyin ce ta kafa ta a shekarar 1984, haka-zalika hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa ta amince da ita a shekarar 2009.[2] Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Ile-Ife ana koyar da kwasa-kwasan difloma na kasa da kuma babbar difloma a matakin digiri.[3]
Kwalejin Kimiyya da Fasaha, Ile-Ife | |
---|---|
Knowledge, Culture and Technology | |
Bayanai | |
Iri | cibiya ta koyarwa |
Ƙasa | Najeriya da jahar Osun |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1984 |
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Adedoyin Claims Late Ooni Of Ife Nominated Him As Successor". Naij. 15 August 2015. Retrieved 13 September 2015.
- ↑ "Ooni Stool: Osun Govt to Commence Succession Process This Week". Thisday. 1 September 2015. Archived from the original on 15 October 2015. Retrieved 13 September 2015.
- ↑ "Polythecnic History". Archived from the original on 14 December 2015. Retrieved 13 September 2015.