Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Zariya

Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Zariya A turance Federal College of Education Zaria, kwaleji ce ta koyarwa da fasaha wanda aka kafa a [Zariya], wanda gwamnatin tarayya ta kafa. Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta kasance ada ana kiranta da (Kwalejin Horar da Malamai a Zariya). wadda a turance ake kira da Advanced Teachers’ College zaria.[1][2][3][4]

Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Zariya
To train teachers for the service of the dynamic society through renewed research.
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1962
fcezaria.edu.ng
Makarantar koyar da malamai

Darussan da aka bayar.

gyara sashe
  • Kimiyyar Noma
  • Harshen Larabci / Fasaha da Al'adun Al'adu
  • Larabci / Turanci
  • Larabci / Faransanci
  • Larab / Hausa
  • Hausa/ Turanci
  • Karatun Larabci / Addinin Musulunci
  • Harshen Larabci / Nazarin zamantakewa
  • Biology / Chemistry
  • Biology / Geography
  • Biology / Cigaban ilimin kimiyya
  • Biology / Ilimin lissafi
  • Biology / Physics
  • Chemistry / Cigaban ilimin kimiyya
  • Chemistry / Lissafi
  • Chemistry / Physics
  • Karatun Addinin Kirista / Turanci
  • Karatun Addinin Kirista / tattalin arziki
  • Karatun Addinin Kirista / Faransawa
  • Nazarin Addinin Kirista / Geography
  • Hausa/Economic
  • Turanci/Economic
  • Biology/ Integrated
  • [5]

Manazarta.

gyara sashe
  1. "Federal College of Education". fcezaria.net. Archived from the original on 2020-02-22. Retrieved 2020-04-01.
  2. "List of colleges of education in Nigeria", Wikipedia (in Turanci), 2020-02-09, retrieved 2020-04-01
  3. "allafrica".
  4. Ibeh, Chinonso (2020-01-20). "FCE ZARIA Admission List 1st, 2nd, 3rd Batch 2019/2020 Is Out | Check Status". Jamb Admission (in Turanci). Retrieved 2020-04-01.
  5. ago, Hayatu Daufa 1 year (2018-02-11). "List of Courses Offered at Federal College Of Education Zaria (FCEZARIA)". Nigerian Scholars (in Turanci). Retrieved 2020-04-01.