Kwalejin Ilimi da Nazarin Shari'a ta Jihar Jigawa

Kwalejin Ilimi da Nazarin Shari'a ta Jihar Jigawa babbar cibiyar ilimi ce ta gwamnatin jihar da ke a Ringim, Jihar Jigawa, Najeriya. Shugaban ta na yanzu shine Abbas A. Abbas.[1][2][3][4]

Kwalejin Ilimi da Nazarin Shari'a ta Jihar Jigawa

Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1992

Tarihi gyara sashe

An kafa Kwalejin Ilimi da Nazarin Shari’a ta Jihar Jigawa a shekarar 1992.[5][6]

Darussan gyara sashe

Cibiyar tana ba da darussan masu zuwa;[7]

  • Turanci
  • Tattalin arziki
  • Hausa
  • Akanta
  • Ilimin Firamare
  • Ilimin Kula da Yara
  • Nazarin Musulunci
  • Larabci
  • Ilimin Kwamfuta
  • Tarihi
  • Nazarin zamantakewa
  • Doka

Manazarta gyara sashe

  1. "'1,500 students take lectures in one hall at Jigawa College of Islamic and legal Studies'". Pulse Nigeria (in Turanci). 2015-06-09. Retrieved 2021-09-03.
  2. "Jigawa Govt. sponsors 60 students to study medicine in China". Vanguard News (in Turanci). 2016-10-15. Retrieved 2021-09-03.
  3. Aliyu, Muhammad (2021-07-15). "Badaru reconstitutes 4 Jigawa tertiary institutions' governing boards". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2021-09-03.
  4. Admin (2015-02-11). "Gov. Lamido appoints new provost for College of Islamic Studies, Ringim". SundiataPost (in Turanci). Retrieved 2021-09-03.
  5. "College provost lists problems affecting academic programs". Vanguard News (in Turanci). 2015-06-08. Retrieved 2021-09-03.
  6. "As provosts protest de-listing from TETfund". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-09-03.
  7. "Official List of Courses Offered in Jigawa State College of Islamic and Legal Studies (JSCILS) - Myschool". myschool.ng (in Turanci). Retrieved 2021-09-03.