Kwalejin Holy Rosary (wacce aka fi sani da Holy Rosary Secondary School ), ɗariƙar Roman Katolika ce, makarantar sakandare ta mata duka a Old GRA, unguwar Fatakwal, babban birnin jihar Ribas, Najeriya .

Kwalejin Holy Rosary
school of pedagogy (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

An kafa ta a shekara ta 1956 kuma 'Yan'uwa Mata Masu Tsarki ne ke gudanar da ita. Tana cikin Diocese na Fatakwal , wanda Camillus Archibong Etokudoh ke jagoranta a halin yanzu. Babbar mai hidima, tun daga watan Fabrairu 2014 ita ce Veronica Efika.

Sanannun stoppi

gyara sashe

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin makarantu a Fatakwal
  • Diocese na Roman Katolika na Fatakwal

Manazarta

gyara sashe