Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Bauchi
Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Bauchi, Makarantar sakandire ce da take garin Bauchi, cikin Jihar Bauchi, a Najeriya. Makarantar sakandare ce wadda aka kafa a watan Nuwamba, 1973. Tsohuwar shugabar makarantar ita ce Mrs. Binta Hassan Gangua. Daya daga dalilan kafa makarantu irin ta a fadin kasar ahi ne wanzar da "Hadin Kai" a tsakanin 'yan kasa, an kafa ta ne don "samar da haɗin kai tsakanin kabilu da kuma hana rarrabuwa da kabilanci ".
Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Bauchi | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | girls' school (en) , secondary school (en) da secondary school (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | Nuwamba, 1973 |
fggcbauchi.sch.ng |
Kwalejin ’Yan mata ta Gwamnatin Tarayya da ke Bauchi | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | girls' school (en) , secondary school (en) da secondary school (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | Nuwamba, 1973 |
fggcbauchi.sch.ng |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tsarin Gine-gine
gyara sashe- Ofishin gudanarwar makaranta
- Azuzuwa
- Dakunan kwanan dalibai
- Gidan malamai
- Dakunan zama na malamai