Kwadjo Anani (an haife shi a ranar 13 ga watan Disamba 1999) ɗan wasan Judoka ne kuma ɗan ƙasar Ghana ne.[1]

Kwadjo Anani
Rayuwa
Haihuwa Brescia (en) Fassara, 13 Disamba 1999 (24 shekaru)
ƙasa Ghana
Italiya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
kwadjo Anani Dan danbe

An haife shi a Brescia, Italiya iyayensa 'yan Ghana, ne kuma ɗan ƙasar Italiya ne kuma dan kasar Ghana ne (dual citizenship). Yanzu yana zaune a cavriana karamar ƙasa a cikin mantua A gasar Judo ta Afirka na 2021 da aka gudanar a Dakar, Senegal, ya lashe lambar azurfa a gasar.[2]

An zabe shi don yin takara a wasannin bazara na shekarar 2020 kuma an haɗa shi da Gwak Dong-han a zagayen farko.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. Kwadjo Anani at the International Judo Federation Kwadjo Anani at JudoInside.com Kwadjo Anani at AllJudo.net (in French) Kwadjo Anani at Olympedia
  2. Houston, Michael (23 May 2021). "Rouhou reclaims title on final day of African Judo Championships" . InsideTheGames.biz . Retrieved 23 May 2021.
  3. "Judo ANANI Kwadjo - Tokyo 2020 Olympics" . Olympics.com/tokyo-2020/ . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2021-07-26. Retrieved 2021-07-24.