Kurmi (Nijeriya)
Kurmi Karamar hukuma ce, kuma ta kasance daya daga cikin kananan hukumomin da suke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabas a kasar Najeriya.
Kurmi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Taraba | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,681 km² | |||
Altitude (en) | 265 m |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.