Kurdistan
Kurdistan yanki ne mai tsaunuka a Gabas ta Tsakiya, galibi Ƙurdawa sune ke zaune a yankin.
Kurdistan | |||||
---|---|---|---|---|---|
Kurdistan (ku-latn) کوردستان (ku-arab) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
An ƙiyasta mutanen Ƙurdawa kusan mutane miliyan 35-40.
A cikin Ƙurdistan na Iran, biranen Piranshahr da Mahabad su ne manyan biranen gundumar Mokrian.