Kuntu Blankson (1955-2018) ɗan wasan kwaikwayo ne na ƙasar Ghana wanda ya shahara sosai saboda rawar da ya taka a cikin shahararren jerin Shirye-shiryen talabijin na ƙasar Ghana da aka sani da Akan Drama a ƙarshen shekarun 1990.[1][2][3]

Kuntu Blankson
Rayuwa
Haihuwa 1955
ƙasa Ghana
Mutuwa 12 ga Yuli, 2018
Karatu
Harsuna Fante (en) Fassara
Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi

Hotunan fina-finai gyara sashe

  • Wasan kwaikwayo na Akan

Manazarta gyara sashe

  1. "Actor Kuntu Blankson allegedly commits suicide". www.myjoyonline.com. Retrieved 2019-10-12.
  2. "HEARTBREAKING - Wife Of The Late Kuntu Blankson Tearfully Gives Vivid Account Of His Suicide On TV". GhanaCelebrities.Com (in Turanci). 2018-07-13. Retrieved 2019-10-12.
  3. "Kuntu Blankson's wife narrates how the veteran actor committed suicide". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-10-12.