Kungiyar wasan kwallon hannu ta Masar
Kungiyar wasan kwallon hannu ta Masar ita ce babbar gasar kwallon hannu ta farko a kasar Masar, an kafa ta ne a shekarar 1958, gasar kwallon hannu ta Masar wacce ake bugawa a karkashin dokokin CAHB, a halin yanzu tana kunshe da kungiyoyi 18, ciki har da fitattun kungiyoyi kamar su Zamalek SC, Al Ahly SC, Sporting, Gezira SC da kuma Smouha SC.[1] EHF ne ke gudanar da gasar ƙwallon hannu ta Masar.[2]
Kungiyar wasan kwallon hannu ta Masar | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports league (en) |
Ƙasa | Misra |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1957 |
Zakarun gasar
gyara sashe- Cikakken jerin gwanayen kwallon hannu na Masar tun 1957:
Gasar ƙwallon hannu ta Jamhuriyar (1957-1971)
|
|
Premier League ta Masar (1972–2006)
|
|
Ƙungiyar Ƙwararrun Ƙwallon Hannu ta Masar (2007-present)
|
|
Jimillar nasarori
gyara sasheKulob | Lakabi | Shekaru |
---|---|---|
Al Ahly SC | 22 | 1969. |
Zamalek SC | 19 | 1977, 1979, 1981, 1983, 1985, 1990, 1991, 1995, 1996, 1999, 2001, 2005, 2009, 2010, 2016, 2012 , 2019 |
Gezira SC | 13 | 1957, 1958, 1959, 1960, 1961, 1962, 1963, 1964, 1965, 1966, 1970, 1971, 1972 |
Smouha SC | 3 | 1973, 1975, 1976 |
Port Said SC | 3 | 1987, 1988, 1989 |
Kungiyar Olympic | 1 | 1967 |
Aviation SC | 1 | 1968 |
Ghazal Shebin | 1 | 1980 |
Tala'ea El Gaish SC | 1 | 2007 |
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sasheﺍﻟﺮﺋﻴﺴﻴﺔ » ﺍﻷﻟﻌﺎﺏ ﺍﻷﺧﺮﻯ » ﺃﺧﺒﺎﺭ ﺍﻷﻟﻌﺎﺏ ﺍﻷﺧﺮﻯ » ﻳﺪ ﺍﻟﺰﻣﺎﻟﻚ ﺑﻄﻠًﺎ ﻟﺪﻭﺭﻱ ﺍﻟﻤﺤﺘﺮﻓﻴﻦ ﺑﻌ
Karin karatu
gyara sashe- "الرئيسية » الألعاب الأخرى » أخبار الألعاب الأخرى » يد الزمالك بطلًا لدوري المحترفين بعد الفوز على الأهلي" (in Larabci). El Zamalek. Archived from the original on 2023-04-13. Retrieved 2024-02-09.
- "الرئيسية » الألعاب الأخرى » أخبار الألعاب الأخرى » رسميا.. يد الزمالك بطلا لدوري 2019-2020" (in Larabci). El Zamalek. Archived from the original on 2023-04-15. Retrieved 2024-02-09.
- "الزمالك بطلا لدوري المحترفين لليد بالفوز على الأهلي 21-18" (in Larabci). Masrawy. 28 April 2019.
- "هل تعلم.. نادي بورسعيدي توج ببطولة أفريقيا لكرة اليد؟". Super Kora (in Larabci).[permanent dead link]
- "Handball - Zamalek win Egyptian league". FilGoal.