Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar
Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar ( EHF ) (Larabci: اتحاد كرة اليد المصري) ita ce hukumar gudanarwa ta ƙwallon hannu da ƙwallon hannu a bakin teku a Masar. An kafa EHF a cikin shekarar alif 1957, ta shiga Ƙungiyar ƙwallon Hannu ta Duniya a shekarar 1960 da Ƙungiyar Ƙwallon Hannu ta Afirka a shekarar 1973. EHF kuma tana da alaƙa da kwamitin Olympics na Masar. Tana da tushe a Alkahira.[1]
Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar | |
---|---|
handball federation (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1957 |
Wasa | handball (en) |
Ƙasa | Misra |
Gasa
gyara sashe- Ƙungiyar kwallon hannu ta Masar
Ƙungiyoyin ƙasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Profile at IHF website". ihf.info. 9 August 2017.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Gidan yanar gizon hukuma
- Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar a wurin IHF