Kungiyar wasan hockey ta Maza ta kasar Tunisia

Kungiyar wasan hockey na kasar Tunisia ( Larabci: منتخب تونس لهوكي الجليد‎ , French: Équipe de Tunisie de hockey sur glace ) ƙungiyar wasan hockey ta ƙanƙara ta maza ta ƙasar Tunisiya kuma mataimakiyar memba ce ta Ƙungiyar Hockey ta Duniya.[1][2] Tunisiya a halin yanzu ba ta cikin jerin sunayen kasashen duniya na IIHF kuma ba ta shiga gasar cin kofin duniya ba.[3][4]

Kungiyar wasan hockey ta Maza ta kasar Tunisia
Bayanai
Iri national ice hockey team (en) Fassara
Ƙasa Tunisiya
Mulki
Mamallaki Tunisian Ice Hockey Association (en) Fassara

An kafa kungiyar wasan hockey na kankara a shekara ta 2009.[5] Tunisiya ta buga wasanta na farko a hukumance a ranar 14 ga watan Yunin 2014, da wata kungiyar kulab din Faransa, Coqs de Courbevoie a Courbevoie, Faransa.[6] An doke su da ci 6–5. Tunisiya ba ta taka rawar gani ba tun wasansu na farko da ba a hukumance ba, amma ba su buga akalla wasa daya a hukumance da wata kasa ba kawo yanzu. A ranar 22 ga Satumba 2021, sun zama memba na IIHF.[7]

Record ɗin gasar

gyara sashe

Gasar Cin Kofin Duniya

gyara sashe
Shekara Mai watsa shiri Sakamako
1930 zuwa 2021 Ba memba na IIHF ba
2022 </img> TBD Ban shiga ba
Jimlar 0/0 - - - - -

Kofin Hockey na Afirka

gyara sashe
Shekara Mai watsa shiri Sakamako
2016  </img>  </img> Wuri na 1
Jimlar 1/1

Record ɗin kowane lokaci akan sauran clubs

gyara sashe

Sabunta wasan ƙarshe: 14 Yuni 2014

Tawaga
 </img> Coqs de Courbevoie 1 0 0 1 5 6

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Il rêve d'importer le hockey en Tunisie – le Parisien" . Le Parisien . 4 October 2013. Retrieved 25 October 2016.
  2. George Kariuki (11 November 2015). "Tunisian team win the first African Ice Hockey Championship – CCTV Africa – Strengthening news coverage in Africa" . CCTV Africa. Retrieved 24 October 2016.
  3. Le premier match de hockey tunisien de l'Histoire aura lieu le 14 juin" . Huffpostmaghreb.com . 21 May 2014. Retrieved 25 October 2016.
  4. Bertrand Guay (20 April 2011). "Ihab Ayed, président de l'Association tunisienne de hockey sur glace, lors d'un entraînement à Courbevoie, en banlieue parisienne, le 10 juin 2014 | Afficher la photo" . Yahoo! Sport. Retrieved 25 October 2016.
  5. "Tunisia Shows Great Strides in First International Hockey Game" . thehockeyhouse.net . 14 June 2014.
  6. Welcome Tunisia" . iihf.com . 22 September 2021. Retrieved 22 September 2021.
  7. Tunisia All Time Results" (PDF). National Teams of Ice Hockey. Retrieved 29 May 2018.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe