Kungiyar wasan Judo ta Ghana
Kungiya ce ta wasan Judo
Kungiyar Judo ta Ghana ita ce ƙungiyar mafi girma ga Judo a Ghana kuma memba da kuma wakili a hukumance na wannan wasa a kwamitin Olympics na kasar Ghana.[1][2]
Kungiyar wasan Judo ta Ghana | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports governing body (en) |
Ƙasa | Ghana |
ghanajudo.com |
Gasar kasa da kasa
gyara sasheƘungiyar wasan Judo ta kasar Ghana memba ce ta ƙungiyar Judo ta Afirka (AJU) da kuma Ƙungiyar Judo ta Duniya (IJF).
A ɓangaren kwamitin Olympics na Ghana, kungiyar Judo ta Ghana ita ce ƙungiyar Judo daya tilo da ta ba da izinin tura 'yan wasa zuwa gasar Olympics.[3][4]
Emmanuel Nartey shi ne dan Ghana na farko da ya fafata a Judo a gasar Olympics. Szandra Szögedi ita ce mace ta farko da ta wakilci Ghana.[5][6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Judo Association to embark on decentralisation". www.ghanaweb.com. Retrieved 12 March 2018.
- ↑ "Japan Nurtures Judo In Ghana". Retrieved 12 March 2018.
- ↑ "British soldier to represent Ghana at 2012 Olympics-GOV.UK". www.gov.uk. Retrieved 12 March 2018.
- ↑ "Emmanuel Nartey: First Ghanaian judoka to compete at the Olympic Games". Retrieved 12 March 2018.
- ↑ "Can Szandra make judo history for Ghana today?-The Ghanaian Times". www.ghanaiantimes.com.gh. Retrieved 12 March 2018.
- ↑ "Hungarian is Ghana's unlikely Olympian". 9 August 2016. Retrieved 12 March 2018–via www.bbc.co.uk.