Kungiyar Wasan Kurket ta Ghana ita ce hukuma mai gudanar da wasannin kurket, a yanzu tana Accra, Ghana. Ƙungiyar Kurket ta Ghana wakiliyar Ghana ce a Majalisar kurket ta Duniya kuma mamba. Ta kasance memba na wannan ƙungiyar tun a shekarar 2002. Haka nan memba ce ta Ƙungiyar Cricket ta Afirka .

Kungiyar Wasan Kurket ta Ghana
Bayanai
Iri sports governing body (en) Fassara da cricket federation (en) Fassara
Ƙasa Ghana

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe