Kungiyar Kwallon Raga ta Mata ta Botswana

Kungiyar kwallon raga ta mata ta Botswana, tana wakiltar Botswana a gasar kasa da kasa a wasan kwallon raga na mata.

Kungiyar Kwallon Raga ta Mata ta Botswana
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Botswana

Sakamako gyara sashe

Gasar Cin Kofin Afirka gyara sashe

  • 2003 - bai shiga ba
  • 2005 - Wuri na 7
  • 2007 - Wuri na 7
  • 2009 - Wuri na 5
  • 2011 - Wuri na 7
  • 2013 - bai shiga ba
  • 2015 - Wuri na 7

Wasannin Afirka duka gyara sashe

  • 2007 - bai shiga ba
  • 2011 - Wuri na 6
  • 2015 - matakin rukuni

Manazarta gyara sashe

National sports teams of Botswana Women's CAVB teams