Kumbwada
Kumbwada wata masarautar karkara ce a yankin arewacin tarayyar Najeriya mai yawan al'umma kusan mutum dubu 33,000.[1]
Kumbwada | |
---|---|
masarautar gargajiya a Najeriya |
Gwamnati da siyasa
gyara sasheKumbwada an san masarautar da tsarin da aka sani kawai na mulkin jaha da mata kaɗai ke yi kawai. A halin yanzu Kumbwada na ƙarƙashin Sarauniya Hajiya Haidzatu Ahmed da kotun ta. Tsohon tsarin na hana maza mulki a kan ƙaragar mulkin masarautar, a cewar mazauna yankin. An gaji sarautar sarauniya a ɓangaren mata a gidan, kuma diyar sarauniya Idris a yanzu ita ce magajiyar sarauniya.[1]
Tarihi
gyara sasheA shekarar 1958 da Yarima Amadu Kumbwada ya bayyana cewa yana son ya gaji sarautar Kumbwada bayan mahaifiyarsa sarauniya, nan take ya kamu da rashin lafiya, aka kore shi daga masarautar; bai dawo ba.[1] Kumbwada dai mata akalla shidda a jere sun a mulki tun bayan da Gimbiya Magajiya Maimuna ta Zariya; Sarauniyar karshe, kakar Sarauniya Hajiya, ta rasu tana da shekara 113.[2]
Tattalin Arziki
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 Dixon, Robyn (2010-04-06). "No man dares sit on this Nigerian throne". Los Angeles Times. Kumbwada. Retrieved 2010-04-07.
- ↑ "No male rulers please -- there's a curse on them". Aminu Abubakar. Agence France-Presse. Archived from the original on 2012-10-05. Retrieved 2010-04-07.