Kumai Bayang Akaahs

Masanin shari'a na Najeriya, alkalin kotun koli

Kumai Bayang Akaahs (an haifeshi ranar 12 ga watan Disamba, 1949) Asalin dan najeriya ne kuma tsohon Alkalin kotun koli a janhuriyar najeriya[1]

Kumai Bayang Akaahs
mai shari'a

2012 -
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kaduna, 12 Disamba 1949 (75 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
(1970 - 1973) Bachelor of Laws (en) Fassara
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
(1974 - 1975)
Matakin karatu Bachelor of Laws (en) Fassara
Sana'a
Sana'a masana

Rayuwarsa Ta Farko

gyara sashe

An haifi kumai ne a karamar hukumar kaura wadda take cikin garin kaduna,kuma ya halarci makarantar st.mary secondary school

Manazarta

gyara sashe