Kratka Township, Pennington County, Minnesota

Garin Kratka birni ne, da ke a gundumar Pennington, Minnesota, Amurka. Yawan jama'a ya kasance ɗari da talatin da tara 139 a ƙidayar dubu biyu 2000.

Kratka Township, Pennington County, Minnesota
township of Minnesota (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Tarayyar Amurka
Wuri
Map
 48°03′34″N 95°55′19″W / 48.0594°N 95.9219°W / 48.0594; -95.9219
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaMinnesota
County of Minnesota (en) FassaraPennington County (en) Fassara

An kira garin Kratka don Frank H. Kratka, ɗan kasuwa na majagaba.

Geography

gyara sashe

Dangane da Ofishin Kididdiga ta Amurka, garin yana da yawan yanki na talatin da shida da ɗigo ɗaya 36.1 square miles (93 km2) , wanda daga ciki talatin da shida da ɗigo ɗaya 36.1 square miles (93 km2) ƙasa ce kuma mil sifili da ɗigo sifili huɗu 0.04 square miles (0.10 km2) (0.11%) ruwa ne.

Dangane da ƙidayar na 2000, akwai mutane 139, gidaje 48, da iyalai guda talatin da bakwai 37 da ke zaune a cikin garin. Yawan yawan jama'a ya kasance mutane ukkubda ɗigo tara 3.9 a kowace murabba'in mil (1.5/km 2 ). Akwai rukunin gidaje hamsin da takwas 58 a matsakaicin yawa na 1.6/sq mi (0.6/km 2 ). Tsarin launin fata na garin ya kasance fari kaso ɗari 100.00%.

Akwai gidaje guda arba'in da takwas 48, daga cikinsu kashi talatin da bakwai da ɗigo biyar 37.5% na da ‘ya’ya ‘yan kasa da shekara goma sha takwas 18 suna zaune tare da su, kashi saba'in da biyu da ɗigo tara 72.9% ma’aurata ne da ke zaune tare, kashi biyu da ɗigo ɗaya 2.1% na da mace mai gida babu miji, kashi ashirin da biyu da ɗigo tara 22.9% kuma ba iyali ba ne. Kashi ashirin da ɗigo takwas 20.8% na dukkan gidaje sun kasance mutane ne, kuma goma sha biyu da ɗigo biyar 12.5% suna da wanda ke zaune shi kaɗai wanda ya kai shekaru sittin da biyar 65 ko sama da haka. Matsakaicin girman gida shine biyu da ɗigo casa'in 2.90 kuma matsakaicin girman dangi shine ukku da ɗigo arba'in da ɗaya 3.41.

A cikin garin yawan jama'a ya bazu, tare da kashi ashirin da biyar da ɗigo biyu 25.2% a ƙarƙashin shekaru goma sha takwas 18, kashi goma sha ɗaya da ɗigo biyar 11.5% daga goma sha takwas 18 zuwa ashirin da huɗu 24, kashi talatin da ɗigo biyu 30.2% daga ashirin da biyar 25 zuwa arba'in da huɗu 44, kashi goma sha tara da ɗigo huɗu 19.4% daga arba'in da biyar 45 zuwa sittin da huɗu 64, da kashi goma uku da ɗigo bakwai 13.7% waɗanda shekarunsu suka kai 65 ko sama da haka. . Tsakanin shekarun ya kasance shekaru arba'in 40. Ga kowane mata ɗari 100, akwai maza ɗari da bakwai da ɗigo biyar 107.5. Ga kowane mata ɗari 100 masu shekaru goma sha takwas 18 zuwa sama, akwai maza ɗari da takwas 108.0.

Matsakaicin kuɗin shiga na gida a cikin garin shine dala dubu arba'in da shida da ɗari biyu da hamsin $46,250, kuma matsakaicin kuɗin shiga na dangi shine dala dubu hamsin da biyar da ɗari shida da ashirin da biyar $55,625. Maza suna da matsakaicin kudin shiga na dala dubu talatin $30,000 sabanin dala ashirin da ɗaya da ɗari shida da sittin da bakwai $21,667 na mata. Kudin shiga kowane mutum na garin shine dala dubu goma sha bakwai da ɗari uku da ashirin da shida $17,326. Babu daya daga cikin jama'a kuma babu daya daga cikin iyalai da ke ƙasa da layin talauci .

Samfuri:Pennington County, Minnesota