Kogin Tawi
Kogin Tawi kogine wanda ya gan-gara cikin garin Jummu na ƙasar Indiya, Tawi kogi ne wanda aka ɗauke shi a matsayin maitsarki, kamar yada yake ga mafiya yawan koguna a Indiya.
Kogin Tawi | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 141 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 32°41′03″N 74°29′01″E / 32.684178°N 74.483678°E |
Kasa | Pakistan |
Territory | Punjab (en) |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Indus basin (en) |
River mouth (en) | Chenab River (en) |
Inda kogin ya fara
gyara sasheKogin Tawi ya samo asali daga karshen wurin kankarar Kailash Kund wanda yake daura da yammacin Bhadarwah a yankin Doda. ma'aunita a latitud 32°35'-33°5'N da kuma a longitud 74°35'-75°45'E. Fadin wuri zuwa tsakanin bodar Indiya (Jammu) murabba'i 2168 ne wanda yagan gara yankin Jammu, Udhamour dawani bangaren Doda tsayin wurin ya kai tsakanin mita 400 zuwa 4000 Tawi river originates from the lap of Kailash Kund glacier and adjoining area southwest of Bhadarwah in Doda district. Its catchment is delineated by latitude 32°35'-33°5'N and longitude 74°35'-75°45'E. The catchment area of the river up to Indian border (Jammu) is 2168 km² and falls in the districts of Jammu, Udhampur and a small part of Doda. Elevation in the catchment varies between 400 and 4000 m. Gudanar ruwan ta ragu a shekarun bayan nan saboda janyewar da kankarar(Kailash Kund glacier) kai yi.
Mahangar labari
gyara sasheYana daga cikin imani Indiyan garin Jammu cewa 'Raja Pehar Devta' shine ya janyo kogin domin yawar kar da mahaifin sa, sannan ya samu kambun garin Jammu aka kuma nada shi amatsayin 'Raja' ma'ana sarkin Jamu da albarkar 'Bawe wali Shri MATA KALI JI'. Mafiyawa Indiyawan Jammu a yanzu suna gudanar da bikin 'MUNDAN' tare da 'ya'yansu a DEV STHAN of 'PEHAR DEVTA JI' wanda kuma ake kira da tare da kaunar 'BAWA PEHAR' yana Kuma da alamoni da yawa a garin Jammu musamman a kauyen 'BAWA PEHAR' dake kusa da Nagrota. wurin bautar na dauke da huto Pehar Davta da macizai. mutane suna bada abinci ga kifaye a wurin san su yi addo'in.