Kogin Muni wani ɗan gajeren kogi ne a kudancin babban yankin Equatorial Guinea.[1] Wani ɓangare na tsayinsa, gami da mashigar ruwa, wani yanki ne na kan iyaka da Gabon. Daga wannan kogin ne aka ɗauki tsohon sunan wannan yanki na ƙasar Equatorial Guinea Río Muni.

Kogin Muni
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 1 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 1°02′52″N 9°38′47″E / 1.047778°N 9.646389°E / 1.047778; 9.646389
Kasa Gini Ikwatoriya da Gabon
Territory Estuaire Province (en) Fassara da Río Muni (en) Fassara
Bakin ruwan Muni

Hydrology gyara sashe

An ciyar da mashigar a arewacin ƙasa Congue da Kogin Mandyani kuma daga gabas ta Mitong, da Mven da kuma Kogin Timboni (Mitimele, Utamboni).

Manazarta gyara sashe

  1. A directory of African wetlands By R. H. Hughes, J. S. Hughes, p. 499-501 (on Google Books: )