Kogin Mbéré kogi ne a cikin Kamaru da Chadi. Ya kasance wani yanki na iyakar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya. Tashar ruwa ce ta kogin Logone.

Kogin Mbéré
General information
Tsawo 250 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 9°05′20″N 16°27′55″E / 9.088889°N 16.465278°E / 9.088889; 16.465278
Kasa Cadi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nassoshi gyara sashe