Kogin Forçados
Kogin Forcados (asali, Forcados ) [1] tasha ce a Niger Delta, a kudancin Najeriya. Yana gudana kusan kilomita 198 kilometres (123 mi) kuma ya hadu da teku a Bight of Benin dake Jihar Delta. Muhimmiyar tashi ce ga ƙananan jiragen ruwa. Kogin Forcados ya rabu a kogin Niger a wuri daya da kogin Nun.
Kogin Forçados | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 198 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°18′30″N 6°25′00″E / 5.3083°N 6.4167°E |
Kasa | Najeriya |
River mouth (en) | Tekun Guinea |
Mutane sun kwashe shekaru suna kamun kifi a wannan kogin sannan suna zuwa bakin kogin Neja don sayarwa/ajiya da kuma amfanin kansu. 5°18′30″N 6°25′0″E / 5.30833°N 6.41667°E
A farkon shekarun a karni na 20, Forçados ta kasance tashar jirgin ruwa ga mutanen Ingila har sai kogin ya shanye gabar.
Ana iya samun tarin albarkatun kayan tarihi na tagulla (1 hannu, karrarawa 7, mundaye 3, wuka 1 da manillas 3) daga Kogin Forçados a wuraren ajiye kayan tarihi na Biritaniya. [2]
Duba kuma
gyara sashe- Forcados
- Ƙungiyoyin Forcados da Badjibo
Manazarta
gyara sashe- ↑ See Esmeraldo de situ orbis, II,8.
- ↑ British Museum Collection