Kofi Middleton Mends (1939-2016) tsohon dan wasan Ghana ne wanda ya ba da gudummawa ga ci gaban masana'antar fina-finai.[1]

Kofi Middleton Mends
Rayuwa
Haihuwa 1939
ƙasa Ghana
Mutuwa 2016
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi

Ayyuka gyara sashe

Ya kasance ɗan wasan kwaikwayo da aka sani da rawar da ya taka a No Tears For Ananse da kuma tallace-tallace da ya taka don Key Soap . kasance malami a Jami'ar Ghana da Cibiyar Fim da Talabijin ta Kasa .[2][3]

Hotunan fina-finai gyara sashe

Dalilin mutuwa gyara sashe

Ya mutu ne sakamakon gazawar koda a asibitin Koyarwa na Korle Bu a watan Agusta.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. Online, Peace FM. "My Father Died Of Kidney Failure – Daughter Of Veteran Actor Kofi Middleton Mends (Video)". m.peacefmonline.com (in Turanci). Retrieved 2020-11-05.
  2. Adjorlolo, Ruth Abla. "Veteran Ghanaian actor Kofi Middleton Mends dies at 77". www.gbcghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-11-05.
  3. Dogbevi, Emmanuel (2016-08-29). "Kofi Middleton-Mends to be buried on Oct 1". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2020-11-05.
  4. "Family, friends commemorate Kofi Middleton Mends". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2016-10-02. Retrieved 2020-11-05.