Koffi Olympio (an haife shi a ranar 18 ga watan Afrilu 1975)[1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida.[2] Ya buga wasanni takwas ga tawagar kasar Togo daga shekarun 2000 zuwa 2002.[3] An kuma saka shi cikin tawagar Togo a gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 2002.[4][5]

Koffi Olympio
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 18 ga Afirilu, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Togo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Beauvais Oise (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta

gyara sashe
  1. National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... Koffi Olympio (Player)
  2. Football Database.eu Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Koffi Olympio - Stats and titles won
  3. "Koffi Olympio" . National Football Teams. Retrieved 10 May 2021.
  4. "African Nations Cup 2002" . RSSSF. Retrieved 10 May 2021.
  5. Soccerway Soccerway https://ng.soccerway.com › players K. Olympio - Profile with news, career statistics and history

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Koffi Olympio at FootballDatabase.eu

Koffi Olympio at National-Football-Teams.com

Koffi Olympio at WorldFootball.net

Koffi Olympio at WorldFootball.net

Koffi Olympio at FootballDatabase.eu